Yabanya 2024

Yabanya 2024

Menu

Agriculture 

Jan masara

Masara

Masara

Wannan masara anshukata ran daya ga watan 5    2024 gashi yau 20/06/2024 tana tafiyarsa duk ma dayake ansa ban iska

Farar jalab

Farar jalab

Farar jalab

Farar jalab shukata ran 01/05/2024

Gashi ta fara kulla ciki daga 25//06

Kaga manoma Farar jalab za su iya ilmantuwa cewa a kwana 56 takan iya fara kulla ciki


Tsoka shi daga daga ma aikata gona mai suna yabanya

A kwana tashi ba wuya gashi yau muna 27/06/2024 

Manoma suna tafaman dashen borkonu. Bana dai hakika an samu ruwan dashe dashe daga rabin watan June zuwa karshensa.

Amma kuma wani ikon Allah bana anan yakinmu an samu ruwan shuka da wuri  inda an samu ruwan farko  a kar shan watan hudu inda wasu daga manoma suka himatu suka shu shuka masara da shinkafan  tudu daga 01/05 gashi yanzu Masar tana ta fitarwa shinkafan tana kula shiki.

Saidai wani abu da manoma suka fuskanta shine rashin da sa albasa da wuri sakamakon ko dai karashin irin ko rashin zuwasa da dawuri. Sakamakon haka sai farkon watan shida a ka daddasata sabanin wasu shekarun baya inda akan dasa a farkon watan biyar

 


TSOKA SHI DAGA YABANYA

Tsokaci daga Yabanya

Yau Lahadi 14/07/2024

Inda rana zata hudo a degree 68 gabas zakuma tafada arewa maso yamma a degree 292 kuma 22/09 za a shiga fasalin kaka



Tumatir 2024

Harkokin noma 

Tsokaci daga Yabanya 

A yau Talata 03/09/2024

Manoma angaisheku 

Duk da  karanshin  ruwan sama  da manoma suka fuskanta musamman  manoman shinkafan  tudu duk dahaka an godewa Allah akan abinda akasamu

Lallai cinkafan batayi au ki ba  amma ta fito da daraja inda a hannun mai gona ana sayen buhun akan ₦ daga ₦53000 ko ₦50000 ko ₦48000 ko₦47000. sabani shekara 2023

Inda aka saida buhun akan₦26000 ko ₦27000 har zuwa ₦30,000

A bangaren takin zamani kuwa

Inda awa nan shekarar ake saida buhun taki  a farashi kamar haka

Yuriya₦36000 DaF ₦66000 zuwa ₦70000 mai  gilas ₦44000 da dai sauransu.

Wannan kenan

To suma manoman albasa bana sun dara domin a gonakin su ake sayen buhun albasa akan ₦60000 har ma sama da haka.

 


          Click here


X