Yabanya 2024

Yabanya 2024

Menu

Ranar shuka ko dace

Lokaci

Yabanya yace a wannan shekara ta 2025 

Mun dasa tarugu ran Laraba 11/06 sabanin shekarar 2024 mun dasa ran 16/06

Sai masara mu shuka ran Lahadi 08/06/2025

Ita ko shinkafa farar jalab anshukata farkon watan biyar koda tafus kanshi ban iska 

Allah kabamu sa a amin

X